Tehran (IQNA) A yayin gudanar da gagarumin zanga-zanga a babban birnin kasar, al'ummar kasar Mali sun yi Allah wadai da fitar da wani faifan bidiyo na cin mutuncin kur'ani mai tsarki da musulmi a kasar tare da neman a hukunta masu aikata laifuka.
Lambar Labari: 3488124 Ranar Watsawa : 2022/11/05